Ciyarwa Ga Mai Azumi A Wannan Wata Na Ramadan Na Da Ɗumbin Lada Mai Tarin Yawa, Yi Ƙoƙari Kayi Iya Iyawarka Domin Kasancewa Cikin Ladan
-
Halifa Mukhtar Abubakar
1 Followers · 2 Following
Always I'm Believe In Almighty God And Following Sunnah Of His Prophet Muhammad pbuh
Joined 18 October 2021
3 APR 2022 AT 16:16
27 NOV 2021 AT 16:22
Gyaran Nigeria Ba Aiki Ne Na Shugaban Ƙasa Kaɗai Ba Muma Al'umma Muna Da Rawar Da Za Mu Taka Wajen Ganin An Kawo Gyara A Ƙasar Nan Tamu Mai Albarka
-
3 NOV 2021 AT 17:27
Taimakawa Mutum Da Kuɗi Kaɗan Lokacin Da Yake Da Matsananciyar Buƙata Ya Fi Ka Bashi Duk Abin Da Yake Duniyar Nan Lokacin Da Buƙatarsa Ta Biya
-
18 OCT 2021 AT 16:27
Duk Wani Abu Mai Daraja A Duniyar Nan To Fa Sai An Sha Wuya Ake Samun Sa
-