Barka Da Juma'a🕊️🕌
Manzon Allah (SAW) ya ce: "Kowace al’umma tana da fitinarta, kuma lallai (babban) fitinar al’ummata ita ce dukiya." [Sahihul Jāmiʿ; 2148]-
Juma@t Mubarak🕊️💐
The Prophet (SAW) said: "Indeed, every nation has its trial, and the trial of my nation is wealth." [Sahih al-Jami'; 2148]-
Barkwanci
Akwai matan da su kaɗai ne a gidajen mazajensu, to ku yi ƙoƙari ku ƙulla abota da su. Ki zama mai ladabi da biyayya, har sai ɗaya daga cikinsu ta yaba da hankalinki. Da ta ga ke mai kirki ce, za ta iya bai wa mijinta shawara ya auro ki.-
Barka Da Juma'a🕊️💐
Manzon Allah (SAW) ya ce: "Mai yaɗa zance (annamimi) ba zai shiga aljanna ba."
[Bukhari; 6056, Muslim; 105]-
Happy Juma'at🕊️🕌
The Prophet (SAW) said: "A tale-bearer (mischief-maker) will not enter Paradise." [Sahih al-Bukhari; 6056, Sahih Muslim; 105]-
Barka Da Juma'a🕊️🕌
Manzon Allah (SAW) ya ce: "Ku kiyaye (son tara) duniya, kuma ku kiyaye (sha’awar) mata, domin kuwa fitinar farko ga Banu Isra’ila ta kasance game da mata ne." [Muslim; 2742]-
Juma@t Mubarak💐🕊️
The Prophet (SAW) said: "Beware of the world, and beware of women, for the first trial of the Children of Israel was concerning women."
[Sahih Muslim; 2742]-
Juma@t Mubarak🕌🕊️
The Prophet (SAW) said: "Fear Allah and be just among your children, just as you would like them to be dutiful to you." [Silsilatu al-Aḥādīth aṣ-Ṣaḥīḥa; 3946]-
Barka Da Juma'a💐🕊️
Manzon Allah (SAW) ya ce: "Ku kiyaye (haduwarku da) Allah, ku yi adalci (ta kyauta) a tsakanin ’ya’yanku, kamar yadda kuke so su muku biyayya." (Silsilatus Sahiha; 3946)-